View Abstract

Title :

Salon Hausar Mata Hausawa

Authors :

Abdullahi Lawal Dikko

Wannan Ma}ala wani fage ne na nazarin ilimin walwalar harshe, bincike ya ta?alla}a ne a kan tausasa murya a maganar matan Hausawa. An yi tsokaci game da ma?anar magana da tausasa murya, kuma aka zayyana yadda ake samun Hausar mata zalla. Sannan an taskace ayyukan da suka gabata a kan mata. Nazarin binciken ya gano cewa akwai wasu kalmomi da suka ta?ala}a ga mata, kuma mata na da tausasa murya wajen yin magana. Sanadiyyar haka sukan ]auki tunanin samarinsu ko mazansu ta hanyar hila da rausayar murya irin ta mata.