View Abstract

Title :

TUBALAN BAKAR ADDU?A A CIKIN RUBUTATTUN WAKOKIN HAUSA

Authors :

DANO BALARABE BUNZA

Wa}a na cikin hanyoyin da ake amfani da su don sadar da addu?a kamar yadda ayyukan Ainu (2007) da Usman (2008) suka tabbatar dangane da yadda mabu}aci ke addu?a . Irin wa]annan addu?o?i munana ne ba na alheri ba. Wannan ma}ala ta fuskanci bayanin irin wa]annan wa}o}in da ke }unshe da ba}a}en (munanan) addu?o?i da dalilan da ke sa tusgowar su a wa}a ko rubuta wa}a a kansu. An kawo dalilan da ke sa yin ba}ar addu?a da misalan baitocin da ke ]auke da munanan addu?o?in da suka tabbatar da wannan i}irari.