View Abstract

Title :

TSARIN WASULA A CIKIN SUNAYEN KWARI

Authors :

Muhammad Mustapha Umar & Nazir Ibrahim Abbas

Wannan bincike yana da zimmar gano daidaituwar wasulan Hausa a cikin sunayen }wari masu ga~a biyu, musamma domin bayyana yadda wasulan ke shirye a dukkanin kalmomin }wari da za mu nazarta. Domin cim ma wannan manufa mun tanadi jerin kalmomi talatin da biyar (35) wa]anda za mu duba tsare-tsaren da ake iya samu a cikinsu na wasulan Hausa. Da kuma fayyace wasulan da ke zuwa a kowace ga~ar kalmar }wari.